Masallacin Sultan Bello ya saki hotunan mutane da ya ce sun addabi jama'a da satar waya. An ce suna tafaka sata ne a lokacin da ake sallar Juma'a ko daurin aure.
Masallacin Sultan Bello ya saki hotunan mutane da ya ce sun addabi jama'a da satar waya. An ce suna tafaka sata ne a lokacin da ake sallar Juma'a ko daurin aure.
Shahararriyar jarumar finafinai a masana'antar Nollywood, Halima Abubakar, ta sauya addini daga Musulunci zuwa Kiristanci. Ta yi bayanin dalilin yin hakan.
Maiduguri - Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kaddamar da rabon kayan abinci ga mutum 100,000 mazauna cikin garin Maiduguri da karamar hukumar Jere.
A kalla mutane biyar ne cikin baki da suke dawowa daga bikin daurin aure na gargajiya a Anambra a daren ranar Litinin ne suka fada hannun yan bindiga. DSP Tooch
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta titsiye wani dan tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Tanko Al-Malkura bisa zargin sayan kadara.
Kwanaki kaɗan bayan iyalai sun biya kuɗin fansa, Farfesa a Jami'ar DELSU da yan bindiga suka yi garkuwa da shi ya riga mu gidan gaskiya a kan hanyar Asibiti.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin gwamnonin jihohi 36 na kasar nan da hafsoshin tsaro don buda baki a fadar shugaban kasa, Abuja, a ranar Talata.
Hukumar FCDA ta garkame Ma’aikatun Gwamnati saboda taurin-bashi. An rufe Ma’aikatun tsaro, ilmi, lafiya, ayyuka saboda FCDA ta gagara dawo da kudinta N10bn.
Ammar Bin Umar wanda ‘Yan ISIS suka turo domin ya sasanta rikicin Boko Haram ya bakunci lahira kwanan nan a wani barin wuta da sojoji suka yi masu a jejin Marte
Hukumar Kula da Walwalan Yan Sanda, PSC, ta biya wani mai sana'ar adaidaita sahu a Jihar Kano, Dayyabu Auwalu, diyyar Naira miliyan 3. Daily Trust ta rahoto cew
Yanzu muke samun mummunan labarin wani iftila'in da ya faru a jihar Taraba, inda wani bam ya tashi a wani gidan cin abinci. An ce akalla mutane 3 ne suka mutu.
Labarai
Samu kari