A labarin nan, Solomon Dalung ya fadi abin da ya fada wa ‘yan majalisa lokacin da suka nemi ya biya su cin hancin N200m har suka shafa masa lafiya.
A labarin nan, Solomon Dalung ya fadi abin da ya fada wa ‘yan majalisa lokacin da suka nemi ya biya su cin hancin N200m har suka shafa masa lafiya.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Hukumar yan sanda reshen jihar Kebbi ta mika cakin kudi miliyan N60m ga iyalan yan sanda shida da yan ta'adda suka kashe a bakin aiki ranar 15 ga watan Maris.
Toro, Bauchi - Jami'an tsaro sun damke wani mutumi mai suna Kabiru Abdullahi wanda ake zargi da kisan diyar makwabcinsa, Khadija yar shekara biyar a jihar Bauch
Yayin da ‘yan bindiga su ka kai hari wasu garuruwa da ke karamar hukumar Munya inda mazauna yankin sun yi ta tserewa daji, The Cable ta ruwaito. An samu bayanai
A ranar Talatan nan, Majalisar dattawan Najeriya ta gyara kundin zaɓe 2022 ta bai wa wasu rukunin Deleget damar kaɗa kuri'a a wurin tarukan jam'iyyun siyasa.
Kungiyar yan kasuwan mai masu zaman kansu watau Independent Petroleum Marketers Association of Nigeria (IPMAN) ta yi gargadin cewa za'ayi wahalar man da ba'a ta
Damaturu, Yobe - Jami'an hukumar Sojin Najeriya sun damke wani Soja mai suna, Tijjani Aliyu mai lamba 19NA/78/4786 kan laifin daukan makami ba bisa doka ba.
Babban lauyan, wanda ya bayyana hakan a ranar Litinin din da ta gabata, ya bayyana cewa watannin da ke gabanin zaben 2023 ba su isa su kawo karshen rashin tsaro
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi ajalin mutum Takwas a kauyen dake yankin karamar hukumar Goronyo a Sokoto, su faɗa wa mutane abin da zai sa su daina kawo hari.
Majalisar kolin kasa (masu mulki da tsaffin shugabanni) ta yafewa tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame da tsohon gwamnan Plateau, Joshua Dariye, dake garkam
Labarai
Samu kari