Jerin sunayen dilolin kwaya, barayi da madamfaran da shugaba Buhari ya yafewa

Majalisar kolin kasa (masu mulki da tsaffin shugabanni) ta yafewa tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame da tsohon gwamnan Plateau, Joshua Dariye, dake garkame a kurkuku yanzu.

Gwamnonin biyu na cikin fursunoni 162 da majalisar ta yafewa karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ranar Alhamis a birnin tarayya Abuja.

Daga cikin wadanda aka yafewa, akwai madamfara, barayi, masu safarar kwayoyi, da macuta.

Daga cikn dalilan da yasa aka yafe musu shine fama da ciwo mai tsanani, tsufa, tausayi, da amfani ga al'umma.

Daga cikin wadanda aka yafewa tsohon soja da minista lokacin Abacha, Tajudeen Olanrewaju; Laftanan Kanar Akiyode, da dukkan Sojojin da aka daure kan laifi a hannu cikin yunkurin juyin mulkin Gideon Orkar a 1990.

Kara karanta wannan

Bayan ziyarar Ganduje, Shekarau ya fasa sanar da komawarsa jam'iyyar NNPP

An yafewa John Joshua Uloh, dan shekara 58 wanda ya damfari wata mata da sunan sayar mata da fili a Asokoro Abuja saboda yawan shekarunsa.

An yafewa Sa’adu Alanamu, mutumin da aka kama da laifin damfarar N182m, saboda yana da amfani ga al'umma.

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

An yafewa Halima Kachalla, yar shekara 39 saboda Likita ce.

Ga jerin sunayen wadanda aka yafewa kamar yadda TheCable ta wallafa:

Jerin sunayen
Jerin sunayen dilolin kwaya, barayi da madamfaran da shugaba Buhari ya yafewa Hoto: @thecable
Asali: Twitter

Jerin sunaye

Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel