Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Wata babbar kotun Abuja da ke zamanta a Maitama, a ranar Alhamis, ta ba da belin tsohon Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris da ake zarg da sace kudin kasa.
Shugaban Bankin Cigaban Nahiyar Afirka (AfDB), Dr Akinwumi Adesina, da matarsa, Grace, sun yi bikin cikarsu shekaru 38 da yin aure. Ya bayyana son da yake mata.
Kimanin gawarwaki 20 aka gano a kusa da wani rafi, kwana guda bayan wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka kai hari a kauyukan Yan-Kukoki da Danbanda
Jihar Kano - Kotun tarayya da ke zamanta a Kano, ta ƙi yadda da buƙatar mayar da shari’ar Malam Abduljabbar Nasir Kabara zuwa babban birnin tarayya Abuja. Raho.
Tsohon shugaban rundunar sojojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai mai ritaya, zai aurar da diyar a wannan ranakun karshen makon mai zuwa.
Bayan kai ruwa rana a kotu, an yankewa Abdulmalik Tanko hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kama shi da laifin sacewa, kashewa gami da wulakanta gawar dalibarsa
Shahararren fasto, Agyeman Elvis ya shawarci amaren da ke shirin shiga daga ciki a kan su yi taka-tsan-tsan da irin kawayen da suke zaba a matsayin yan matansu.
Bayan dogon lokaci ana tafka shari'a kan kashe Hanifa Abubakar yar shekara biyar a duniya, babbar Kotun Kano ta yanke wa Tanko hukuncin kisa ta hanyar rataya.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta sanya takunkumi ga gidajen rediyon Birtaniya (BBC) da jaridar Daily Trust kan shirin da suka tattara kan ta’addanci a Najeriya.
Labarai
Samu kari