Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
An rahoto cewa wasu yan bindiga sun tare hanyar Katsina zuwa Jibia a ranar Laraba kuma suka sace matafiya da a yanzu ba a tantance adadinsu ba. Wani shaidan gan
Kyawawan hotunan shagalin bikin kamun diyar Sanata Sahabi Yau da angonta Muhammad Auwal sun matukar daukar hankali. 'Yan uwa, masoya da abokan arziki sun je.
Kamfanin sadarwa na MTN ya kaddamar da gwajin fasahar 5G a Najeriya ranar Laraba kuma za'a fara da birane bakwai idan aka fara din-din-nin, kamfanin ya bayyana.
Kyakkyawar diyar sanata mai wakiltan Zamfara ta arewa, Sanata Sahabi Yau mai suna Amina za ta amarce da angonta Muhammad Auwal a karshen makon nan, an yi kamu.
Kyawawan hotuna da bidiyoyin wurin kamun 'dan sarkin Kano, ango Kabiru Aminu Bayero da zukekiyar amaryarsa, Aisha Ummarun Kwabo sun matukar kayatar da jama'a.
Wani abin dariya ya faru a asibiti yayinda wani mutumi ya fito daga gadon asibiti kuma ya kurwa wata budurwa gudu don ya kwato wayarsa da ta dauka tana dubawa.
Sakamakon sa bakin Shugaba Muhammadu Buhari, Sanatoci 15 cikin 17 da ke niyyar fita daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun sauya shawara, sun fasa
Kamar yadda aka saba a duk ranar Laraba, Muhammadu Buhari ya jagoranci taron FEC a Aso Rock, wannan karo an ga bakuwar fuska, domin Yemi Osinbajo ya samu zuwa.
Dachung Musa Bagos, dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar Jos South/Jos East, ya ce a yi amfani da Dalla miliyan 23 cikin kudin aka zargin Abacha ya sac
Labarai
Samu kari