Jerin Adadin Kudin Fatun Layyan Da Izalah Ta Samu Daga Kowace Jiha, Sakkwatawa Ne a Gaba

Jerin Adadin Kudin Fatun Layyan Da Izalah Ta Samu Daga Kowace Jiha, Sakkwatawa Ne a Gaba

Kungiyar yada da'awar addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a wa iqaamatus Sunnah watau JIBWIS ta bayyana filla-filla adadin kudin fatun layyan da aka samu daga kowace jiha bana.

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

Yusuf Hassan Buhari, hadimin yada labaran kungiyar ya bayyana hakan a jawabin da ya saki a shafin JIBWIS na kasa.

Mun kawo muku jiya cewa Izalah ta alanta samun naira miliyan dari da bakwai (₦107,704,484.25) na tattara fatun layyan shekarar 1443AH.

Iazala
Jerin Adadin Kudin Fatun Layyan Da Izalah Ta Samu Daga Kowace Jiha, Sakkwatawa Ne a Gaba Hoto: JIBWIS
Asali: Facebook

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

A cewar jawabin:

"Wannan shi ne jaddawalin kudin fatun layya da kudin rasidai na shekarar 1443/2022 da ko wace Jiha ta bada ga Uwar Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a wa Ikamatis Sunnah ta Kasa kamar yadda aka saba duk shekara wanda ake hadawa yayin Babbar Sallah (Sallar Layya)"

Kara karanta wannan

Kungiyar Izalah ta bayyana abinda zatayi da kudin fatun layya N107m da ta samu

Jaddawalin shi ne kamar haka:

1. Sokoto

Kudin Fata: N13,735,050.00

Kudin Rasidi: N151,000.00

Jimla: N13,886,050.00

2. Kaduna

Kudin Fata: N13,174,600.00

Kudin Rasidi: N165,000.00

Jimla: N13,339,600.00

3. Kebbi

Kudin Fata: N9,898,230.00

Kudin Rasidi: N217,050.00

Jimla: N10,115,280.00

4. Katsina

Kudin Fata: N8,383,930.00

Kudin Rasidi: N163,325.00

Jimla: N8,547,255.00

5. Zamfara

Kudin Fata: N7,882,700.00

Kudin Rasidi: N100,000.00

Jimla: N7,982,700.00

6. Bauchi

Kudin Fata: N5,675,500.00

Kudin Rasidi: N125,537.50

Jimla: N5,801,037.50

7. Jigawa

Kudin Fata: N5,079,250.00

Kudin Rasidi: N83,500.00

Jimla: N5,162,750.00

8. Niger

Kudin Fata: N4,921,820.00

Kudin Rasidi: N158,675.00

Jimla: N5,080,495.00

9. Adamawa

Kudin Fata: N4,606,750.00

Kudin Rasidi: N200,300.00

Jimla: N4,807,050.00

10. Abuja FCT

Kudin Fata: N4,427,300.00

Kudin Rasidi: N151,500.00

Jimla: N4,578,800.00

11. Gombe

Kudin Fata: N4,003,000.00

Kudin Rasidi: N177,850.00

Jimla: N4,180,850.00

12. Kano

Kudin Fata: N3,730,300.00

Kudin Rasidi: N63,425.00

Jimla: N3,793,725.00

13. Nasarawa

Kudin Fata: N3,428,080.00

Kudin Rasidi: N95,600.00

Jimla: N3,523,680.00

14. Taraba

Kudin Fata: N3,230,000.00

Kudin Rasidi: N55,700.00

Jimla: N3,285,700.00

15. Borno

Kara karanta wannan

Gwamnatin Buhari Ta Baiwa Kamfanoni Biyu Kwangilar Makudan Kuɗi Don Tsare Titin Jirgin Ƙasan Abuja

Kudin Fata: N2,667,700.00

Kudin Rasidi: N52,520.00

Jimla: N2,720,220.00

16. Kogi

Kudin Fata: N2,346,350.00

Kudin Rasidi: N53,300.00

Jimla: N2,399,650.00

17. Plateau

Kudin Fata: N1,922,010.00

Kudin Rasidi: N30,100.00

Jimla: N1,952,110.00

18. Yobe

Kudin Fata: N1,902,700.00

Kudin Rasidi: N56,575.00

Jimla: N1,959,275.00

19. Lagos

Kudin Fata: N1,022,950.00

Jimla: N1,022,950.00

20. Kwara

Kudin Fata: N806,366.00

Jimla: N806,366.00

21. Benue

Kudin Fata: N572,230.00

Kudin Rasidi: N225,000.00

Jimla: N797,230.00

22. Oyo

Kudin Fata: N550,159.00

Kudin Rasidi: N55,000.00

Jimla: N605,159.00

23. Ogun

Kudin Fata: N301,585.00

Kudin Rasidi: N12,500.00

Jimla: N314,085.00

24. Rivers

Kudin Fata: N132,000.00

Kudin Rasidi: N180,000.00

Jimla: N312,000.00

25. Edo

Kudin Fata: N104,500.00

Kudin Rasidi: N25,000.00

Jimla: N129,500.00

26. Delta

Kudin Fata: N35,000.00

Kudin Rasidi: N70,400.00

Jimla: N105,400.00

27. Anambra

Kudin Fata: N16,500.00

Kudin Rasidi: N59,000.00

Jimla: N75,500.00

28. Osun

Kudin Fata: N68,000.00

Jimla: N68,000.00

29. Akwa Ibom

Kudin Fata: N19,600.00

Kudin Rasidi: N40,130.00

Jimla: N59,730.00

30. Ebonyi

Kudin Fata: N4,500.00

Kudin Rasidi: N52,500.00

Kara karanta wannan

5G Ta Fara Aiki a Najeriya: MTN Ya Fara Gwaji A Birane 7

Jimla: N57,000.00

31. Bayelsa

Kudin Fata: N10,000.00

Kudin Rasidi: N42,026.75

Jimla: N52,026.75

32. Enugu

Kudin Fata: N37,000.00

Kudin Rasidi: N8,600.00

Jimla: N45,600.00

33. Ekiti

Kudin Fata: N39,710.00

Jimla: N39,710.00

34. Abia

Kudin Fata: N19,000.00

Kudin Rasidi: N15,200.00

Jimla: N34,200.00

35. Cross Rivers

Kudin Fata: N4,500.00

Kudin Rasidi: N20,000.00

Jimla: N24,500.00

36. Imo

Kudin Fata: N13,000.00

Kudin Rasidi: N10,700.00

Jimla: N23,700.00

37. Ondo

Kudin Fata: N15,600.00

Jimla: N15,600.00

Jimlar Kudin Fata: N104,787,470.00

Jimlar Kudin Rasidi: N2,917,014.25

Jimlar Kudin Duka: N107,704,484.25

Asali: Legit.ng

Authors:
AbdulRahman Rashida avatar

AbdulRahman Rashida

Online view pixel