Wani jami'in matatar Dangote ya sanar da cewa ana saka tallafi a man fetur da dizil domin rage farashinsa a Najeriya. Sai dai ya ce hakan bai samu ba a man jirgi.
Wani jami'in matatar Dangote ya sanar da cewa ana saka tallafi a man fetur da dizil domin rage farashinsa a Najeriya. Sai dai ya ce hakan bai samu ba a man jirgi.
An yi gamo tsakanin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami (SAN) da dan gwagwarmayar kare hakkin dan adam, Omoyele Sowore a harabar kotu a Abuja.
Hukumar yan sandan Najeriya na shirin baiwa matasa majiya karfi 3000 horo na musamman don su taimakawa jami'anta wajen tabbatar da tsaro a jihar Kastina...
Najeriya da gwamnatin Amurka sun kammala yarjejeniyar dawo da sama da $23 miliyan na kudin da Marigayi Janar Sani Abacha ya handama tare da boyewa a kasar.
Rundunar yan sanda reshen jihar Benuwai da ke arewacin Najeriya ta ce ɗakarunta sun yi nasarar kama masu garkuwa 18 da haɗin kan mutanen gari ranar Lahadi.
Sanata Mai Wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya kuma Sardaunan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa har yanzu bai da gidan kansa.
Wasu zuka-zakan jami'an yan sanda sun zautar da yan maza a shafukan soshiyal midiya bayan daga daga cikinsu ta wallafa kyawawan hotunansu a shafinta na TikTok.
An kama wani daliba da ya kammala karatun digiri a bangaren karatun injiniya kan satar injin mota kirar Toyota Hilux mallakar Jami'ar Calabar. Wanda aka zargin
Yayiin da rage saura ƴan watanni a fita rumfunan zabe a 2023, gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya naɗa sabbin kwamishinoni, ya tura su majalisa a tantance.
Kauran Katsina, Alhaji Nuhu Abdulkadir, ya kwanta dama. Basaraken ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya a gidansa da ke karamar hukumar Rimi a jihar Katsina.
An ga rubuce-rubuce a jikin kwalaye da alluna, inda suke bayyana irin kin amincewarsu da ta hanyar rera wakoki cikin fushi da nuna rashin amincewarsu da wannan.
Labarai
Samu kari