Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi maganar cin nasara a yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Shugaba Trump ya bayyana cewa sun yi nasara.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi maganar cin nasara a yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Shugaba Trump ya bayyana cewa sun yi nasara.
Duniya ta amsa da gwamnatin Katsina ta kama Dr Bashir Kurfi saboda kalamansa. Amnesty International Nigeria ta ce babu ranar fito da malamin saboda ya taba gwamnati.
Wasu zakakuran daliban sakandare sun halarci shagalin auren malaminsu a jihar Imo. Sun kai masa kyautar zabgegiyar tsumagiya, lamarin da ya ba jama’a mamaki.
wani dalibi dake karatu a jami'ar al azhar da ke kasar misira kuma wanda ke karantar aikin koyan likitanci, ya rasa ransa ne a gidansa dake kusa da jami'ar
Wani bawan Allah ya nadi bidiyon wata matashiyar budurwa mai suna Faith mai shekaru 15 wacce ke tallar lemo. Ta bayyana cewa mahaifinta yayi watsi dasu ne.
Wani Rahoto da BBC Hausa ta fitar yau ya nuna cewa an Gabatar da Aminu wannan Dalibin Da ake Zargi Da cin zarafin Uwargida Aisha Buhari Koto. Rahoto Ya Kuma
Wani matashi dan Najeriya ya zo da sabon salo, ya bayyana yadda ake amfani da toros wajen samar da iskar gas da kuma wutar lantarki. 'Yan Najeriya na shan fama.
A yayin da ta je majalisa, Ministar kudi ta bayyana gaskiyar abin da ya sa aka yi cushen N1.7tr a kasafin 2023, an ji karin da aka gani bai nufin an saba doka.
Wani matashi mai matukar wayo ya yi amfani da jan laka, katakai da naira miliyan 1.3 wajen kera hadadden gida wanda ke tashe a yanzu haka a dandalin TikTok.
gwamnatin tarayyar nigeria ta biya malaman jami'oi albashin watan nuwanba wannan shekarar bayan da ta biyasu rabin na watan oktoba sakamakon koarafin yajin aiki
Wata yar Najeriya wacce tayi aiki a matsayin mai goge-goge a UK ta shawarci masu yin kaura zuwa kasar da su zamo masu hakuri da karbar duk aikin da ya zo masu.
Labarai
Samu kari