Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Wasu mahara da ake kyautata zaton yan fashin daji ne sun kutsa har gida sun halaka Dagacin kauyen Nyalun a yankin karamar hukumar Wase, jihar Filato, Salisu Idi
Amou Haji tsoho ne mai shekaru 87 wanda ya kwashe shekaru 67 bai yi wanka ba. Tabbas hakan yake. Tsohon dan asalin kasar Iran yana rayuwarsa ne kusa da kauye.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya siffanta Najeriya a matsayin kasar dake da arzikin man fetur amma babu kudin shiga, inda ya bayyana kaduwa da halin
Wasu miyagu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai farmaki babban asibitin Abdulsalami Abubakar dake garin Gulu a karamar hukumar Lapai, Niger sun kashe mutum 2.
Commodore Omatseye Nesiama (retd.) ya rabawa jama’a kayan tallafi. ‘Dan takaran Sanatan na Delta ya yi rabon kayayyakin ne a kananan hukumomin Isoko a makon nan
Jami'ar Ibadan (UI) da jami'ar Legas (UNILAG) ne a saman jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya, inda dalibai za su iya karanta ilimin likitanci da sanin ilimi.
Majalisar jihar Kogi ta yi kiran gaggawa ga kamfanin siminti na BUA kan fili mai girman kadada 50,000 da ake zargin ta siya shekaru 10 da suka gabata basu biya.
Daya daga cikin shugabannin jam'iyyar LP na shiyya a Kaduna, Mallam Lawal Garba, ya rasu a wani haɗarin mota da ya rutsa da shi a kan titin Kaduna zuwa Zariya.
Tsohon Sanata da ya wakilci Katsina Ta Kudu a majalisar dattawa, Abu Ibrahim, ya bayyana cewa dan takaran kujeran shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu,
Labarai
Samu kari