Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
Wani basarake ya ba da shawari ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta bude iyakar Benin da Najeriya duba da yanayin da ake ciki a halin yanzu.
An bayyana cewa, kungiyar malaman jami'a ta SSANU za ta shiga yajin aiki a ranar Litinin bisa duba da yadda gwamnati ta gaza biya musu bukatunsu.
Majalisar dattawa ta yi martani kan kisan gillar da aka yi wa jami'an sojoji 16 a jihar Delta. Majalisar ta bukaci a tabbatar da cewa maharan sun fuskanci hukunci.
Wata budurwa ta bayyana jin dadi da yadda ta bude shago a madadin ta kashe kudin wurin yin bikinta. Ta bude shagon siyayya kana ta ce tana jin dadin yin hakan.
Yayin da Shugaba ta ba umarnin bude iyakokin Najeriya da Nijar, hukumar Kwastam a yankin jihar Kebbi ta bude iyaka da ke Kamba domin inganta kasuwanci.
Wani rahoto ya bayyana gaskiyar jita-jita da wasu ke yadawa cewa, an samu tsaiko Buhari ya mutu a 2017 don haka aka samo wani ya maye gurbinsa a shekarar.
Dakarun sojoji sun samu nasarar sheke miyagun 'yan ta'adda a jihohin Kaduna da Katsina. 'Yan ta'adda hudu suka halaka bayan sun kai musu farmaki.
Shugaba Buhari ya ce karin farashin kayayyakin masarufi da wasu yan kasuwa ke yi babu gaira ba dalili a lokacin azumin watan Ramadan ya saba koyarwar addini.
Babban liman ya bayyana halin da ake ciki a azumi, ya ce halal ne mata da miji su yi jima'i a cikin watan na Ramadana mai alfarma. Ya bayyana dalilinsa a kasa.
Labarai
Samu kari