Tsohon shigaban APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya gamu da hatsarin mota a hanyar komawa gida bayan halartar taron kaddamar da yakin neman zaben APC a Kano.
Tsohon shigaban APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya gamu da hatsarin mota a hanyar komawa gida bayan halartar taron kaddamar da yakin neman zaben APC a Kano.
‘Yan Facebook sun yi watsa-watsa da Sheikh Jalo Jalingo da ya zargi sarki da fito-na-fito. Da ya yi kokarin taba sarakuna, mutane sun yi masa ca a shafinsa!
Wata yar Najeriya ta samu babbar kyauta inda ta haifi yara biyar a lokaci daya. Matar ta garzaya TikTok inda ta nuna katoton cikinta da yaran da ta haifa.
Wata ‘yar Najeriya da ta gina gidan ta a cikin wata bakwai kacal ta burge mutane da dama a yanar gizo. Ta wallafa bidiyo na katafaren ginin mai kyakkyawan tsari.
Wata mata yar shekara 70 mai suna Genevieve wacce bata taba aure ba ko saurayi ko sanin namjiji ba ta bayyana irin namijin da take so. Genevieve na fama da naka
Eric Okunna, wani kwararren likitan mata, ya ce alfano da ke tattare da kwanciyar aure mai nagarta ba zai misaltu ba, rahon The Cable. A cewar kamfanin dillanci
An ga wani lafiyayyen namiji na dauke da jariri a bayansa, yana yawo a cikin kasuwa kamar yadda mata ke yi. Jama'a sun yi mamaki, sun bayyana ra'ayinsu.
Kalaman Sheikh Baffa Hotoro a kan mutanen da aka kashe a Tudun Biri ya jefa shi a matsala. Majalisar dokokin jihar Kano ta yi magana game da kalaman malamin.
Wani saurayi mai tsabar kaunar Muhammadu Buhari ya ci burin ganin tsohon shugaban kasa wajen daurin aurensa. Hadimin Buhari ya yi masa abin da bai yi tunani ba.
Wata budurwa ta dauki aniyar taimaka wa 'yan uwanta mata yayin da ta wallafa sunayen wasu attajiran samari 150 da ke neman matana aure ruwa a jallo.
Dan Najeriya ya fadi wasu ayyuka guda biyu da mutum zai iya nema wanda ke biyan naira miliyan uku duk wata. Kamfanonin na aiki ne a Abuja kuma suna neman ma'aikata.
Mutane
Samu kari