Latest
A labarin nan za a ji cewa gwamantin tarayya ta yi mamakin dalilin da ya hana jama'a tambayar yadda aka kashe sauran rance amma ake neman na Abu Dhabi.
Hukumar Kwastam ta Apapa ta kafa gagarumin tarihi bayan ta tara kudin shiga har N28.1bn a rana guda, sakamakon gyare-gyaren tsarin zamani da kwarewa.
A labarin nan za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Katsina ta fadi shirin da ta kulla domin ganin an hana daba a siyasar 2027 da ke tafe a watanni masu zuwa.
Kimanin mutane 40 ne ake tunanin sun mutu bayan kwale-kwalen da ke ɗauke da manoma ya kife a Gorau, karamar hukuma Goronyo, Jihar Sokoton Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa rundunar sojojin Najeriya sun yi nasara a kan wasu kasurguman yan ta'adda a Kebbi, Zamfara da Sokoto bayan an yi kazamin artabu.
Dan takarar gwamnan Gombe na APC, Jamil Gwamna, ya bukaci a gudanar da yakin neman zaben 2027 cikin mutunci, zaman lafiya da mayar da hankali kan ci gaban jihar.
Bashin da ake bin gwamnatin Amurka ya haura dala tiriliyan 40 a karon farko, yayin da masana ke gargadin yiwuwar babbar matsalar tattalin arziki.
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama Moferewa Maiye a Abuja bisa zargin kwaikwayon jami'in hukumar, bayan an same shi da kayan DSS da bindigar bogi.
A labarin nan za a ji cewa Sheikh Bashir Aliyu ya zama shugaban majalisar hada-hadar banki mara kudin ruwa a kasar Ghana domin inganta tsarin Musulunci.
Masu zafi
Samu kari