Latest
Dan takarar shugaban kasa a ADC, Atiku Abubakar ya ce Obasanjo ba shi da karfin zabe, yana mai cewa Arewa ce ta taimaka masa zama shugaban kasa a 1999.
Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya yi watsi da sabon shirin takunkumin tattalin arziki na Trump, yana mai cewa zai kara jefa Amurka cikin rashin nasara.
Tsohon gwamnan jihar Cross Rives, Donald Duke, ya bayyana gargadin da Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya yi wa Olusegun Obasanjo kan Atiku Abubakar.
Halima Kazaure, tsohuwar matar Bashir El-Rufai, ta buɗe baki kan rabuwar aurensu a watan Yulin 2024, inda tace tun farko ta san auren ba zai dore ba.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta nada sabon shugaban ma'aikatan tarayya bayan Didi Esther Walson-Jack ta kai shekara 60.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya sanar da cewa zai dawo da tallafin man fetur idan ya ci zaben shugaban kasa na 2027.
A labarin nan, za a ji Alkalin alkalan jihar Kaduna ta bayyana cewa ba ta ga wani dalili da zai sa a canja alkalin da ake shari'ar tsohon gwamna Nasir El-Rufa'i ba.
An kama wani mutum a Ondo, bisa zargin kona ‘yarsa mai shekaru 10 saboda fitsarin kwance. Yarinyar ta samu munanan raunuka kuma tana bukatar karin tiyata.
Dr. Hakeem Baba-Ahmed ya ce Tinubu zai fadi zaben 2027 idan aka yi sahihin zabe. Shugaban PRP na kasa ya ce APC na fuskantar kalubale mai karfi gabanin zaben badi.
Masu zafi
Samu kari