Latest
A labarin nan za a ji cewa hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta bayyana cewa akwai wani shiri da yan ta'adda da yan bindiga ke yi a kan makarantun Sokoto.
Aisha Wahab ta kafa tarihi bayan zama mutumiyar farko 'yar asalin Afghanistan da aka zaba a Majalisar Dokokin Amurka, bayan lashe zabe a California.
Mai girma Bola Tinubu ya bukaci Adeleke ya guji wulakanta abokan hamayyarsa bayan nasarar zaben Osun, yana cewa bai ci wani mutum ba, ya ci zabe ne.
Tinubu ya karɓi Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, a Fadar Shugaban Ƙasa bayan sake zaɓensa, inda ya buƙace shi ya ƙarfafa zaman lafiya da ci gaban jihar.
Rochas Okorocha ya shigar da ƙara kotun tarayya don a soke takarar Hope Uzodimma saboda dokar ƙasa ta hana gwamna mai ci riƙe wani muƙamin ko tsayawa takara ana ofis
Sanata Saliu Mustapha mai wakiltar Kwara ta Tsakiya ya yi murabus daga APC, yana mai cewa sauya jam'iyya ba zai sauya jajircewarsa wajen yi wa al'umma hidima ba.
Matatar Dangote ta kara farashin fetur zuwa N1,185 yayin da farashin danyen mai na Brent ya haura dala 93 kan ganga saboda rikicin Amurka da Iran.
Shugaba Tinubu ya caccaki Atiku kan alƙawarin dawo da tallafin man fetur, yana cewa hakan alama ce ta rashin fahimtar shugabanci da tattalin arziki.
Atiku Abubakar, ya bayyana sabon tsarin tallafin mai wanda yake goyon baya. Wannan sabon tsari yana nufin rage radadin matsalolin tattalin arziki.
Masu zafi
Samu kari