Latest
Shugaban Kamaru Paul Biya mai shekaru 93 ya dawo gida bayan kwanaki 73 a Switzerland, yayin da doguwar rashin bayyanarsa ta haifar da tambayoyi kan lafiyarsa.
Gwamnatin Edo ta musanta cewa ta hana Davido shiga jihar, inda ta ce mawakin dan asalin Edo ne kuma za ta maraba shi duk lokacin da ya shirya kawo ziyara.
Atiku Abubakar ya sauya matsayinsa kan tallafin man fetur, yana cewa zai dawo da shi idan ya lashe zaben 2027, yayin da mai magana da yawunsa ya kare matakin.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya yi alhinim rasuwar fitaccen dan siyasa a jihar Kano, Alhaji Hamza Darma a yau Juma'a.
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin kama Prince George Buchi Nwabueze tare da dakatar da sakatarorin dindindin uku bayan gano wata hukumar bogi.
Bola Tinubu ya taya Maryam Ibrahim Dan’Azumi da ta lashe gasar Alƙur’ani ta King Abdulaziz a Saudiyya, inda ta doke mahalarta daga ƙasashe har 132.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa burinsa Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran yan adawa su gaza samun sukuni har babban zaben 2027 da ke tafe.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bukaci mazauna birnin Abuja su ki zaben Sanata Ireti Kingibe a 2027, tare da goyon bayan Philip Aduda da Bola Tinubu.
CDCFIB ta ce za a kammala daukar ma’aikata zuwa NSCDC, NIS, NCoS da Fire Service cikin makonni hudu, tare da gargadin masu neman aiki kan ’yan damfara.
Masu zafi
Samu kari