Latest
Nyesom Wike ya bayyana dalilin da ya sa ba zai jagoranci yaƙin neman zaɓen Bola Tinubu ba, ya ce shi ba ɗan APC ba ne, zai fi mayar da hankali kan Abuja da Rivers.
Dan majalisar Amurka Chris Smith ya zargi gwamnatin Najeriya da gazawa wajen kare 'yan kasa bayan sabbin hare-haren da suka kashe mutane a Plateau.
A labarin nan za a ji cewa hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, EFCC ta bude asusun gwamnatin jihar Osun da ta rufe bayan umarnin shugaban kasa.
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Radda ta bayyana wani tsari da ta fauko, wanda malamai ke kokarin isar da sakon zaman lafiya a fadin jihar.
Kashe babban kwamandan ISWAP, WAL-GEGE, a Dikwa ya jefa ƙungiyar cikin fargaba, inda ta fara zargin masu fallasa bayanai da kuma duba hanyoyin sadarwa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta NDC ta canja dan takarar majalisar dattawa, inda ta dora dan uwan mataimakin gwamnan Kano a neman kujerar Barau.
Wata kotun Amurka ta soke dokar gwamnatin Shugaba Donald Trump da ta dakatar da bayar da bizar ƙaura ga ’yan Najeriya da wasu ƙasashe 74 a duniya.
A labarin nan za a ji cewa ana dab da samun karin gagarumin sauyi a rundunar tsaron Amurka a yayin da aka samu sabani tsakanin manya biyu a mulkin Trump.
Kanada na shirin karɓar ma’aikatan ƙasashen waje 230,000 a 2026. Ga yadda ’yan Najeriya za su iya neman aiki ta TFWP da matakan samun izinin aiki.
Masu zafi
Samu kari