Latest
APC ta saka Betta Edu da Ngozi Olejeme cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na 2027, duk da zarge-zargen almundahana da shari’o’in da suka gabata.
Gwamnan Katsina Dikko Umaru Radda ya ce APC za ta nemi wa’adin mulki na biyu ne bisa ayyukan da gwamnatinsa ta gudanar, ba sabbin alkawuran zabe ba.
Babban hadimi ga Gwamnan Edo, Monday Okpebholo, kan kafafen sada zumunta, Kassy Chukwu, ya nemi afuwar Davido da al’ummar jihar kan kalaman da ya yi a baya.
Tsohon gwamnan Gombe, Sanara Danjuma Goje, ya musanta ficewa daga APC duk da rashin bayyana sunansa a jerin hukumar INEC na ‘yan takarar zaben 2027.
Shugaban jam'yyar APC na Ijumu a Kogi, Oyewole Mayowa Solomon, ya rasu bayan ya fadi yayin taron sulhu da aka gudanar a hedikwatar karamar hukumar.
Masarautar Kano ta sanya gwajin ƙwayoyi a matsayin sharadi ga masu neman hawa kujerar sarauta, yayin da NDLEA ta buƙaci al’umma su taimaka wajen yaƙi da shaye-shaye.
Za a ji kokarin da Atiku Abubakar suke yi domin ganin Nasir El Rufai ya samu ‘yanci. Suna yin duk abin da za su iya domin ganin tsohon gwamnan ya fito.
A labarin nan za a ji jam'iyyar hamayya ta NDC ta tabbatar wa da shugabanta cewa ana shiri, kuma za a tattaro wa Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso kuri'a a Abuja.
Ministan FCT Nyesom Wike ya ce an riga an kammala zaɓen 2027, yana mai cewa sauye-sauyen siyasa a Najeriya na ƙara ƙarfafa goyon bayan Shugaban Ƙasa Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari