Latest
Fitaccen jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, wanda aka fi sani da Ogogo, ya rasu bayan fama da rashin lafiya, lamarin da ya jefa masana’antar cikin jimami.
Tsohon Gwamnan Cross River, Donald Duke, ya bayyana yadda jita-jitar juyin mulki ta Najeriya a 2003 ta kai ga Thabo Mbeki da kuma rikicin Obasanjo da Atiku.
Ma’aikatar Tsaro a Najeriya ta yaba da naɗin Bello Matawalle a kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu na 2027, tare da bayyana ƙwarewarsa wajen tsaro da siyasa.
Yar siyasa a Najeriya, Naja'atu Mohammaed ta musanta rahotannin da ke yawo cewa ta tura tawaga ta musamman domin ba Farfesa Isa Ali Pantami hakuri.
Donald Trump ya soki Canada kan haraji, yayin da rikicin cinikayya tsakanin Washington da Ottawa ke ƙara tsananta bayan dakatar da tattaunawar cinikayya.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban jam'iyyar APC na kasa, Nentawe Yilwatda ya kai ziyara domin ganawar sirri da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a jihar Kano.
Rikici ya barke tsakanin kungiyoyin Boko Haram da ISWAP a Dajin Sambisa, inda aka ruwaito kashe mayaka da kuma mika wuya da wasu ‘yan JAS suka yi.
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya amince cewa al’ummar kasar na fuskantar matsaloli da dama yayin da Amurka ke kara tsaurara takunkuman tattalin arziki.
Tukur Buratai ya bukaci ’yan Najeriya su yi watsi da tsoma bakin ƙasashen waje kan tsoffin zarge-zargen da suka shafi Shugaba Bola Tinubu na safarar kwaya.
Masu zafi
Samu kari