Latest
Jigon APC a Kebbi, Aminullah Mustapha, ya soki alkawarin Atiku na dawo da tallafin man fetur, yana zargin tsohon tsarin da almundahana da kuɗaɗen gwamnati.
A labarin nan za a ji cewa Bashir Ahmad jigo a jam'iyyar APC ya yi martani ga kalaman dan takarar mataimakin shugaban kasa a NDC, Rabiu Musa Kwankwaso.
Hadimin Atiku, Kenneth Okonkwo ya soki cire tallafin mai, yana cewa tsadar fetur da faduwar darajar Naira sun kara wahalar da 'yan Najeriya a gwamnatin Tinubu.
Sanata Abdul’aziz Yari ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa APC za ta cika alkawuran kamfen, yayin da jam’iyyar ke shirin sake zaɓar Bola Tinubu a 2027.
Yan bindiga sun sace basaraken Igbesi a jihar Kwara tare da wasu mazauna gari, yayin da aka kuma sace matar Baale na Dabu a wani hari daban da suka kai.
Kungiyar Izala ta bayyana cikakken goyon baya ga matsayin Sheikh Jingir kan zaben 2027, tare da kira ga Musulmi su shiga siyasa cikin adalci da lumana.
Gwamnati ta gano karyar wata bogi da ta bogi da ta rika neman kudade, filaye, da goyon bayan gwamnoni a sunan fadar Shugaba Bola Tinubu da ya sa a kama jagoranta
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya musanta zargin ƙin Kiristoci, yana mai cewa an fassara kalamansa ba daidai ba, tare da yin kira ga shugabanni su yi adalci.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya soki tsarin Kwamitin Yakin Zaɓen APC na 2027, inda ya bukaci Abdul’aziz Yari ya sake tunanin jagorantar kamfen ɗin Tinubu.
Masu zafi
Samu kari