Latest
Rahotanni sun bayyana cewa masu zanga-zanga sun ɓarnata fadar sarki da sakateriyar ƙaramar hukumar Gwer ta Yamma a jihar Benue kan kisa jami'an tsaro 3.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a SDP, Adewole Adebayo ya bayyana cewa APC jam'iyya ce ta wadanda suka kware a kwatar mulki, amma ba su iya shi ba.
Fitaccen malamin addinin Kirista a Najeriya, Fasto Chukwuemeka Cyril Ohanaemere ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027 mai zuwa.
Wata ƙungiyar matasa a Arewacin Najeriya mai suna 'Young Nigerian Voices' ta bukaci tsohon minista, Hon. Emeka Nwajiuba ya tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi raddi ga malaman coci da suka ce gwamnatinsa ba ta tafiya kan daidai. Ya ce yana kan hanyar samar da ayyuka ga matasa miliyan 10.
Kungiƴar malaman tsangaya ta jihar Gombe ta bai wa Gwamna Muhammed Inuwa Yahaya lambar yabo ta Khadimul Qur'an saboda hidimar da yake wa Alkur'ani.
Bayan kusan watanni uku ba a ganinsa a tarukan gwamnatin jihar Taraba, an fito da bayanai a kan dalilin rashin shigar mataimakin gwamna cikin jama'a.
‘Yan bindiga sun kashe ɗan takarar APC, Oluwatosin Onamade, a Legas. Bayan harsashi ya gagara shigarsa, sun sassare shi da adda a kai da fuska har ya mutu.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya karbi bakuncin kungiyar 'Obidient' a jihar Kano. Sanusi ya zauna da mutanen Peter Obi ranar da Malam Nasir El-Rufai ya bar APC.
Masu zafi
Samu kari