Latest
Mai taimakawa gwamnan jihar Delta, Kelvin Ogboru ya ce APC za ta sha kaye a zaben shekarar 2027 mai zuwa. Ya ce APC kamar katanga ce da za ta rushe.
Hajiya Hafsat Mohammed Baba ta sanar da ficewarta daga APC, tana mai cewa jam’iyyar ta rasa alkiblarta, lamarin da ake ganin yana da alaka da ficewar El-Rufai.
Daya daga cikin jagororin PDP, Kola Ologhondinyan ya bayyana cewa APC ta kwana da sanin cewa akwai gagarumin shirin da zai kawo karshen mulkinta a 2027.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce an cire tallafin man fetur ne domin kare goben Najeriya. Ya fadi haka ne yayin kaddamar da taron matasan Najeriya a Abuja.
Injiniya Buba Galadima ya yi magana kan shirin hadakar jam'iyyun adawa a Najeriya inda su a Kwankwasiyya suna da tsari da kuma ra'ayi kan yadda suke tafiya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci gwamnoni da ministoci su yi tsare tsare da ayyukan da za su kawo sauki ga talakawa yayin buda baki a Abuja.
Awanni bayan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bar APC, tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya musanta labarin da ake yadawa cewa ya bar jam'iyyar
Sauya shekar tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai daga APC zuwa SDP ya fara jawo hankalin manyan ƴan siyasa, jiga-jigan APC na shirin bin sahunsa.
Kungiyar dillalan mai ta PETROAN ta nemi a kafa doka da za ta kayyade sauya farashi zuwa sau daya cikin watanni shida domin hana rashin tabbas a kasuwa.
Masu zafi
Samu kari