Latest
'Yan bindiga dauke da makamai sun kashe jami’an tsaro biyu tare da kwace makamansu a harin da suka kai wasu al’ummomi a Ƙaramar Hukumar Riyom ta Jihar Plateau
Gwamnatin tarayya ta ce maido da tallafin man fetur zai iya rusa nasarorin tattalin arzikin Najeriya da aka samu bayan cire tallafin a shekarar 2023.
’Yan Najeriya sun nemi kamfanonin siminti su yi bayanin tsadar kayan ginin, masana suka ce farashin buhu mai kilo 50 ya kamata ya kasance tsakanin N7,000 da N8,000.
Tsohon dan takarar kujerar majalisar wakilai a jihar Kano, Fahad Muhammad Dankabo, ya fito ya gayawa duniya dalilinsa na goyon bayan Shugaba Bola Tinubu.
Yan bindiga sun sace matar sarkin Dabu a Kwara. Haka kuma suna neman naira miliyan 20 kan wata budurwa. Kungiyar KSDF ta buqaci gwamnati ta ceto su.
Shugaba Donald Trump ya yi gargadin cewa za a tsige shi idan Republican ta sha kaye a zaben tsakiyar wa'adi, inda ya bukaci magoya bayansa su fito zabe.
Atiku Abubakar ya ce zai dawo da tallafin mai da ya yi niyya ga ’yan Najeriya, yana zargin gwamnatin Tinubu da ci gaba da ba dillalan man fetur rangwamen haraji.
A labarin nan za a ji wasu yan bindiga sun kai hari wani yanki na jihar Kaduna da ke Arewa mas Yammacin Najeriya inda sukayi garkuwa da likita da wata baiwar Allah.
Kungiyar Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta gaggauta ceto masu ibadar da aka sace daga wani masallaci da ke Jihar Neja.
Masu zafi
Samu kari