Latest
APM ta goyi bayan Seyi Makinde a matsayin ɗan takarar haɗakar jam’iyyun adawa da za ta kalubalanci Shugaba Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Peter Obi ya sake bayyana goyon bayansa ga cire tallafin man fetur, yana cewa kuɗin da aka samu ya kamata a zuba su cikin ayyukan da za su amfani talakawan Najeriya.
Gwamnan Sokoto Ahmed Aliyu ya ce ikirarin cewa Tinubu bai yi wa ’yan Najeriya wani tasiri ba cikin shekaru uku farfaganda ce, yana mai yabawa tallafin abinci da tak.
Olubadan Oba Rasheed Ladoja ya ce Bola Tinubu ya cancanci yin mulki na dogon lokaci, yana mai yabawa ayyukan gwamnatinsa da aikin hanyar Ibadan-Ijebu.
APC ta lashe dukkan kujeru 13 na shugabannin kananan hukumomi da kansiloli 171 a Ebonyi. Dan ministan ayyuka, Osborn Umahi shi ma ya samu kujera.
Jigon APC a Neja, Jonathan Vatsa ya goyi bayan Atiku kan tallafin man fetur, yana cewa cire shi ya ƙara jefa ’yan Najeriya cikin matsanancin wahala.
Tsohon babban Muftin Syria Ahmad Hassoun ya samu hukuncin daurin rai da rai kan laifukan yakin basasar kasar, ciki har da tunzura kisa da kare ayyukan sojoji.
Cutar ido mai saurin yaɗuwa da ake kira “Apollo” ta bulla a Jihar Bauchi, inda Kakakin Majalisar Dokokin jihar, Abubakar Suleiman, ya ce ya kamu da ita.
Sama da malaman Musulunci 500 daga Arewa 19 da Abuja sun bayyana goyon bayan sake zaben Bola Tinubu a 2027, tare da yaba wa gwamnati kan tsaro da ci gaba.
Masu zafi
Samu kari