Latest
A labarin nan, za a ji adadin da karfin siyasar wasu gogaggun mata yan siyasa da ke shirin bugawa da Bola Ahmed Tinubu a babban zaben 2027 mai zuwa.
Kasar Amurka ta sanya ladan dala miliyan 10 kan bayanan manyan jami’an IRGC, yayin da Iran ke fuskantar matsin tattalin arziki da rikicin siyasa.
Tsohon kwamishinan INEC, Lai Olurode, ya yi hasashen gagarumar nasarar Tinubu a 2027, yana danganta hakan da tsaro, ababen more rayuwa da manufofinsa.
Gwamnatin Amurka ta sanar da rufe ofisohinta a Najeriya da wasu kasashe. Za su rufe ofisoshin Amurka da ke Legas da Abuja da wasu kasashen duniya.
Hukumar NFIU ta toni asirin yadda 'yan ta'adda ke yin amfani da asusun banki na matattun mutane, mata, da kafofin tara tallafi na intanet wajen tura kudi.
Matar tsohon Kwamishinan Ilimi na Niger da ’ya’yanta uku sun mutu a hatsarin mota, yayin da ’yarta daya ta tsira da munanan raunuka da ake fargabar rayuwarta.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya yi musayar kalamai da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowpre.
A labarin nan za a ji yadda bincike ya gano cewa ana kai wa maza yaran da ba na su ba a Najeriya inda adadin ya kai kashi 23 a cikin 100 na yaran kasar.
Amurka ta ƙaddamar da Operation Economic Outcast domin katse hanyoyin samun kuɗin Iran tare da kakaba sababbin takunkumi kan masu hulɗa da Tehran.
Masu zafi
Samu kari