Latest
Dino Melaye ya ce ADC za ta kayar da APC a zaɓen 2027, yana mai zargin gwamnatin Tinubu da gaza magance yunwa, rashin tsaro da matsalolin tattalin arziki.
Shugaban Kuje a Abuja, Samuel Danjuma Shekwolo ya buƙaci mazauna yankin da ba sa APC da su fice, lamarin da ya haifar da damuwa game da hakkoƙin bil'adama.
Matawalle Political Movement ta taya Musulman Zamfara da Najeriya murnar Mauludi, tare da kira ga Musulmi su yi koyi da koyarwar Annabi Muhammad.
A labarin nan za a ji cewa Majalisar dokokin jihar Kano ta bayyana damuwa bayan cutar mashako ta yi sanadin rasuwar yara akalla 50 a karamar hukumar 1.
Rahotanni daga Iran sun watsa bidiyon da ke barazanar Barron Trump tare da ikirarin cewa an sanya ladan $10m kan sa, lamarin da ya ƙara tsananta rikicin kasashen.
A labarin nan za a ji jam'iyyar ADC ta yi mamakin kalaman Sanata AbdulAziz Yari game da mulkin APC da Bola Ahmed Tinubu bayan zaben 2027 da bayan 2031.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci musulmin Najeriya su sanya kasarsu a addu'a kuma su yi koyi da kyawawan halayen fiyayyen halitta, Annabi Muhammad SAW.
Benjamin Netanyahu ya yi ikirarin cewa Iran ta yi yunkurin kashe daya daga cikin ’ya’yansa, yayin da ya kare matakin ci gaba da bai wa iyalansa kariyar tsaro.
Amurka ta gargadi ’yan Najeriya masu neman visa kan amfani da takardun bogi ko bayanan yaudara, tana mai cewa za ta kai rahoton masu laifi ga hukumomin tsaro.
Masu zafi
Samu kari