Latest
Peter Obi ya kalubalanci Bola Tinubu da ya fito gaban ‘yan Najeriya yayin kamfen 2027, yana mai cewa ba za a iya gudanar da zaɓen ta hanyar wakilai ba.
Rundunar sojin Amurka ta fara horas da sojojin Najeriya a jihar Bauchi kan jirage marasa matuka da sauran dabarun soja domin kara hadin gwiwar tsaro.
A labarin nan za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kan ta a Najeriya, ICPC ta fitar da karin bayanai game da hukumar PFIPC.
Kungiyar ’yan majalisa ta "Save Democracy Group" ta buƙaci shugabannin tsaro da na kudin gwamnati da su yi murabus daga kwamitin yakin zaben shugaban ƙasa na APC.
Mataimakin Shugabann kasar Tanzania, Emmanuel Nchimbi, ya yi murabus daga mukaminsa bayan rahotannin rashin jituwa da Shugaba Samia Suluhu Hassan
Gwamnatocin jihohin Najeriya 33 sun kashe N512.10bn kan Gidajen Gwamnati, ofisoshin gwamnoni da tafiye-tafiye cikin watanni shida na farkon 2026.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya umarci jami’an tsaro su kaddamar da aikin ceton masu ibada da aka yi garkuwa da su yayin sallar Juma’a a Jihar Neja.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar ADC ta gargadi malaman da suka bayyana goyon baya da sake zaben Tinubu cewa ra'ayinsu daban, na yan Najeriya daban.
Matatar Aliko Dangote da ke Legas ta kara farashin litar man fetur zuwa N1,200 kan kowace lita duk da faduwar farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Masu zafi
Samu kari