Latest
A labarin nan, za a ji Omoyole Sowore ya bayyana cewa zai dawo da tallafin man fetur, inda ya ce ya gano matsalolin da ke tattare da tsarin kuma zai magance su.
Gwamnatin Amurka ta dakatar da bayar da bizar shige da fice a duniya yayin da gwamnatin shugaba Donald Trump ke kara tsaurara dokokin shige da fice.
Gwamnan Benue, Hyacinth Alia ya ce haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a Kwande na ƙara rashin tsaro, tare da yin kira ga al’umma su kare filayensu.
Omoyele Sowore ya ce ya bukaci Rotimi Amaechi ya nemi afuwarsa bayan rikicin da ya barke tsakaninsu a taron kungiyar lauyoyin Najeriya da aka gudanar a Fatakwal.
Kungiyar IMPI ta bayyana cewa dawo da tallafin mai na iya kawo cikas ga yan kasashen waje da ke zuwa Najeriya zuba jari, ta soki tsarin Atiku Abubakar.
A labarin nan za a ji cewa kudin da asusun FAAC ke raba wa tsakanin gwamnatin tarayya na jihohi da kananan hukumomi ya kai akalla Naira tiriliyan 47.
Jam'iyyar APC ta sake buɗe rajistar zama mamba ta intanet a faɗin Najeriya daga 31 ga Agusta 2026, yayin da jam’iyyar ke ƙara shirye-shiryen zaɓen 2027.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yabawa Hausawa, yana mai cewa su manyan ginshikai ne wajen hadin kai da ci gaban Najeriya yayin bikin Ranar Hausa ta 2026.
Yan ta’adda sama da 150 sun mika wuya ga Operation HADIN KAI cikin mako guda, yayin da rundunar ta ce matsin lambar soji da ayyukan leƙen asiri na ƙara raunana su.
Masu zafi
Samu kari