Latest
Atiku Abubakar ya ce yana fafatawa da wadanda ya kira barayi, tare da sake tabbatar da cewa zai dawo da tallafin man fetur idan ya lashe zaben 2027.
Gwamnatin Tarayya ta tarwatsa wani taron da aka shirya don damfarar kudaden da suka haura N50bn ta hanyar amfani da hukumar bogi ta "Made in Nigeria Project Office".
Jigon jam'iyyar ADC Usman Austin Okai ya ce masu samun kasa da N300,000 a Abuja na bukatar karin hanyoyin samun kudin shiga saboda tsadar rayuwa.
Amurka ta gargadi cewa katsewar jigilar kayayyaki a Mashigar Hormuz na iya kara karancin abinci a Najeriya sakamakon karancin takin zamani da tsadar makamashi.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya Shehu Sani ya soki alkawarin Atiku na dawo da tallafin man fetur, yana mai cewa hakan ba zai amfani tattalin arzikin Najeriya ba.
Ɗan Nasir El-Rufai, Bashir ya yi magana bayan kai wa mahaifinsa ziyara a tsare, inda ya bayyana ƙarfin zuciya da jajircewar tsohon gwamnan Kaduna.
Jam'iyyar APC ta ce Bola Tinubu ya fi Obasanjo, Yar’Adua, Jonathan da Buhari aiki, yayin da Felix Morka ya kare manufofin tattalin arzikin gwamnatin.
Yan daba sun kashe matashi mai suna Yusuf Ahmad a Dorayi, Kano, bayan wani rikici da ake zargin ya samo asali daga ramuwar gayya tsakanin wasu matasa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin jihar Kano ta bayyana damuwa game da rasuwar yara akalla 50 bayan bullar cutar mashako a karamar hukuma 1 tal.
Masu zafi
Samu kari