Latest
A labarin nan za a ji cewa jakaddan Saudiyya a Najeriya, Yousef bin Mohammed Al-Balawi ya kai ziyara ta musamman zuwa ga hedkwatar rundunar tsaron kasar nan.
Daraktan CIA na Amurka, John Ratcliffe, ya kai ziyarar sirri Moscow inda ya gargadi Rasha kan kai hari ga kasashen NATO ana da ake fargabar fadada rikicin Ukraine.
Masu neman dawo da tallafin man fetur ko masu goyon bayan komawa tsarin sun haɗa da Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar jam'iyyar ADC.
A labarin nan za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya, EFCC ta bayyana cewa akwai lada da za a rika ba wa masu kwarmato kan sace kadarorin kasa.
Gwamnonin jihohi 36 sun yi watsi da zargin rashin bayyana yadda aka kashe kuɗin cire tallafin mai, suna duba shirin CNG domin rage kuɗin sufuri a Najeriya.
Yan bindiga sun yi garkuwa da dan kasuwa Alhaji Yusuf Keche bayan ya fito daga Sallar Isha’i a Dabi, karamar hukumar Kwali da ke cikin birnin Abuja.
Kungiyar goyon bayan Bola Tinubu ta yi barazanar janye tallafi idan Ali Modu Sheriff ya ci gaba da kasancewa cikin tsarin yakin neman zaben APC na 2027.
Dakarun sojojin Najeriya sun cafke wani mutum da ake zargi da alaka da ISWAP a jihar Borno bayan gano hotonsa tare da wasu dauke da bindigogin AK-47.
Wata mai shayarwa mai suna Zara Muhammad ta samu munanan raunuka bayan zargin matar mahaifinta ta kona ta da ruwan zafi a Maiduguri babban birnin jihar Borno.
Masu zafi
Samu kari