Latest
Hukumar SMEDAN da kamfanin Zoho sun ƙaddamar da shirin N20 biliyan da zai bai wa MSMEs 25,000 damar amfani da fasahar zamani, horo da tallafin kasuwanci.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II zai yi hawa na musamman domin murnar watan Mauludi, yayin da aka bukaci al’ummar Kano su fito domin nuna soyayya ga Annabi Muhammad.
A labarin nan za a ji cewa hukumar kwallon kafa ta NFF a Najeriya ta shiga dimuwa tare da neman 'ya'yanta bayan labarin cewa manyanta sun yi murabus.
’Yan kasuwa biyar sun mutu bayan wata motar sojoji ta kwace daga hanya ta kutsa cikin kasuwa a garin Chanchangi da ke jihar Taraba, yayin da wasu suka jikkata.
Wani babban jami’in Iran ya ce ƙasar na fuskantar ƙarancin man fetur saboda ƙarancin samarwa a cikin gida da kuma killace tashoshin ruwa da Amurka ta sanya
ICPC ta gano yadda wasu ma’aikatan gwamnati suka taimaka wa PFIPC ta samu amincewa, kasafin kuɗi da damar shiga tsarin kuɗaɗen gwamnati duk da zargin rashin tushe.
NDC a Kaduna ba ta da dan takarar gwamna na 2027. Shugaban jam’iyya ya janye, sannan za a sake zaben fitar da gwani tsakanin Danjuma La'ah da Mohammed Abbas.
A labarin nan za a ji cewa Ralph Nwosu, dan takarar shugaban kasa a Najeriya ya bayyana cewa za a shiga yarjejeniya tsakanin Atiku da yan Najeriya.
Gwamnatin shugaba BolaTinubu ta fara kawo motocin lantarki ga ma’aikata, yayin da NADDC ta bayyana yadda shirin zai rage tsadar sufuri a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari