Latest
Kotu a kasar Peru ta yanke wa tsohon shugaban kasa Humala da matarsa hukunci kan karbar rashawa daga Odebrecht domin yakin neman zabensa a 2006 da 2011.
Tsohon ɗan Majalisar wakilan tarayya, Hon. Farouk Aliyu ya bayyana cewa da iƙon Allah shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai yi takwas a kan madafun iko.
Rundunar ƴan sanda ta Najeriya ta tabbatar da cewa ba za ta yi ƙasa a guiwa ba wajen kamo dukan masu hannu a kisan rayukan da aka yi a jihar Filato.
Yayin da ake jita-jitar za su bar APC, tsofaffin shugabannin CPC sun bayyana goyon bayansu ga jam'iyyar da Bola Tinubu, sun ce suna nan daram cikinta.
Jam’iyyar PDP ta sake samun matsala a jihar Edo bayan dan majalisar dokoki, Nicholas Asonsere ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulkin jihar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa an samar da kawancen jam'iyyun adawa ne domin kawo karshen mulkin APC a kakar zaben 2027.
Tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya soki gwamnatin Tinubu da cin hanci da nuna kabilanci, yana mai cewa SDP ce za ta karbi mulki a Najeriya nan da 2027.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ys bayyana kafafen sada zumunta a matsayin kungiyoyin 'yan ta'adda. Ya bukaci a magance su.
Tsohon ɗan takarar LP a zaben shugaban ƙasa na 2023, Peter Obi ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya katse ziyarar da ya je Faransa, ya dawo gida Najeriya.
Masu zafi
Samu kari