Latest
Sanata mai wakiltar mazabar Kano ta Kudu a majalisar dattawa, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya bayyana cewa ya fara neman shawarwari kan kiran da ake masa na komawa APC.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa jiga-jigan APC ba su tashi tunawa da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba, sai da ya bar jam'iyya.
Gwamnatin jihar Filato ta kafa sababbin dokoki saboda hana kashe kashe a jihar. An hana kiwon dare da takkaita zirga zirga da babura da zirga zirgar shanu da dare.
Dan daba da aka fi sani da Abba Dujal ya mika wuya ga 'yan sandan jihar Kano. Dujal ya ce ya kashe mutane a Kano da Jigawa, ya sace babura da wayoyin jama'a.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wankin babban bargo. Ya zarge shi da mayar da Najeriya baya.
Sakataren yada labaran APC na Kano, Ahmed S Aruwa ya bayyana cewa komawar Rabi'u Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar zai haddasa rikici da tarwatsa 'ya'yanta.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Benue. 'Ƴan bindigan sun hallaka mutane bakwai tare da raunata wasu da dama yayin harin.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya gana da wasu daga cikin 'yan majalisar jam'iyyar NNPP na jihar Kano. Akwai yiwuwar su koma APC.
Dan majalisar tarayya daga jihar Borno, Hon. Usman Zanna ya sake gwangwaje matasa da ayyukan yi daga ma'aikatun gwamnatin tarayya da ke fadin kasar.
Masu zafi
Samu kari