Latest
Barista Audu Bulama Bukarti ya ce barin Boko Haram na mu'amala da mutane a TikTok ba karamar barazana ba ce. Ya ce ya kamata a rika rufe musu asusu.
An yada wasu rahotanni masu cewa Goodluck Jonathan ya yi hasashen nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. An gano gaskiya kan batun.
Makwanni da rasuwar Malam Idris Dutsen Tanshi, an bukaci duk wanda ya sayi fili daga marigayi ya hallara a filin a ranakun Asabar da Lahadi masu zuwa.
Dattijon NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa babu yadda za a yi jagoran Kwankwasiyya na kasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya hada inuwa guda da Abdullahi Ganduje.
Shugaban tsagin NNPP a Kano, Sanata Mas’ud El-Jibrin Doguwa ya ce sun san da ganawar Abdullahi Ganduje da 'yan majalisar jam'iyyar da suka hada da Kawu Sumaila.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar ya jagoranci tawagar gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar, za a dawo da dangantakar ƙasashen biyu.
Na kusa da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Faruk Aliyu, ya bayyana cewa babu dalilin da zai sanya jiga-jigan tsohuwar CPC su fice daga jam'iyyar APC.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa an samu rikici a karamar hukumar Fagge, Kano, bayan wasan zakarun Turai tsakanin Arsenal da Real Madrid a daren jiya Laraba.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya sanya dokar ta baci a kan mulkinsa saboda yawan kashe mutane da ake yi a Najeriya yana makale a kasar Faransa.
Masu zafi
Samu kari