Latest
Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) sun cafke wata hodar iblis da aka boye cikin littattafan addin don kai wa kasar Saudiyya.
An gudanar da zanga-zangar lumana a jihar Katsina domin nuna adawa da ayyukan jami'an tsaro na rundunar tsaron jihar Katsina. Matasa sun nuna fushinsu.
An tabbatar da cewa Kashim Shettima zai kai ziyara Filato Litinin, domin tattauna dabarun dawo da zaman lafiya bayan kashe sama da mutane 50 a jihar.
Ɗan ministan harkokin waje na Najeriya, Adam Tuggar ya karyata jita-jitar cewa mataimakin gwamnan Bauchi ya mare mahaifinsa a jihar kan lamarin siyasa.
Kungiyar masu bukata ta musamman na jam'iyyar APC reshen jihar Kano, sun nuna ƙin amincewarsu da batun yiwuwar komawar Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar.
Wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta ya nuna Fasto David Ibiyeomie yana cewa Annabi Isa bai taba ziyartar talaka ba, yana kin talauci lokacin da yake raye.
Matasan garin Afia, jihar Benue sun tare ayarin Gwamna Alia yayin ziyararsa garin Ukum. Jami’an tsaro sun shawo kan lamarin, amma an lalata motar kwamishina.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya, Buba Galadima, ya soki tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ya boye ainihin halayensa ga 'yan Najeriya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi magana kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Gwamnan ya ce yankin Arewa zai sake goyon bayan Shugaba Bola Tiinubu.
Masu zafi
Samu kari