Latest
Rahotanni sun bayyana cewa shahararren mawaƙin yabon Yesu kuma mai gabatar da shirin rediyo, Bolaji Adedotun Olanrewaju, wanda aka fi sani da Big Bolaji, ya rasu.
An samu hargitsi a tsakanin mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Auwal Jatau da ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar. Lamarin ya auku ne a gaban Kashim Shettima.
An shiga jimami da juyayin aika-aikar da wasu 'yan sa-kai suka yi a jihar Neja. Ama zargin 'yan sa-kan da hallaka wani matashi saboda rigima kan wata mace.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya ce ba zai iya goyon bayan tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ba saboda ba ya mutunta yarjejeniya.
Sanata Barau Jibrin ya ce yanzu haka NNPP na raguwa a Kano kuma manyan 'yan Kwankwasiyya za su sauya sheka a gaba kadan. Ya fadi haka yayin karbar a'yan NNPP.
Sheikh Sheikh Sulaiman Faruq Onikijipa daga Kwara ya bukaci Olusegun Obasanjo ya karɓi Musulunci saboda irin gudummawar da ya bayar wajen gina masallatai.
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya yi kalamai masu kaushi kan 'yan siyasar Arewa masu sukar Shugaba Bola Tinubu. Ya ce suna yin hakan ne don sunyi suna.
Kungiyar tsofaffin 'yan majalisar dokokin jihar Kano ta nada Sanata Barau Jibrin matsayin uban kungiya. Barau Jibrin ya ce zai cigaba da aiki domin kawo cigaba.
Karfin adawa ya kara raguwa a jihar Abia yayin da mai girma gwamna, Apex Otti ya tarbi ɗan Majalisa da manyan ƴan siyasa daga jam'iyyu daban daban zuwa LP.
Masu zafi
Samu kari