Latest
’Yan sandan jihar Zamfara sun kashe ’yan bindiga 17 bayan musayar wuta, yayin da ake ci gaba da kokarin ceto fasinjojin da aka sace a harin Tsafe.
Jam'iyyar APC mai mulki ta kalubalanci Atiku Abubakar da ya gabatar da hujjoji ko ya je kotu kan zargin cewa gwamnati ta sace tattalin arzikin Najeriya.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gana da gwamnonin APC a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, yayin da jam’iyyar ke ƙara shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun kai dauki bayan samun rahoton tashin bam a kan titin Gurusu zuwa Gwashi da ke karamar hukumar Bukkuyim a Zamfara.
Amurka na fuskantar ƙarancin makaman Patriot a Turai sakamakon yaƙin Iran, lamarin da ya haifar da damuwa kan ikon NATO na kare ƙasashen Turai daga yiwuwar hare-hare
Malaman addinin Musulunci daga Izalah da shugabannin siyasa a taron JIBWIS a Jos sun amince da sake zaben Bola Tinubu a matsayin shugaban Najeriya a 2027.
Shugaban hukumar EFCC Ola Olukoyede ya ce hukumar za ta daukaka ƙara kan hukuncin da ya hana kwace kadarori tara da ake dangantawa da Abubakar Malami.
Ana zargin ‘yan daba sun mamaye Majalisar Ondo yayin da ake shirin tsige Kakakin Majalisa, Olamide Oladiji, kafin jami’an tsaro su shawo kan lamarin.
ADC ta bukaci a kama shugaban Kuje, Danjuma Shekwolo, kan kalaman da ya yi na cewa masu kin goyon bayan APC su bar yankin. Amnesty ta gargade shi.
Masu zafi
Samu kari