Latest
Atiku Abubakar ya yi alkawarin kawo karshen matsalar tsaro a shekara1 idan aka zabe shi shugaban kasa, zai dawo da tallafin fetur da karfafa dangantaka da Nijar
Tsohon ministan lantarki, Bayo Adelabu ya janye shirin karar APC kan zaben fidda gwani a Oyo, ya bukaci sulhu da gyara korafe-korafen ‘yan jam’iyya gabanin 2027.
Ajiyar kudaden waje na Najeriya ta kai dala biliyan 53.11, mafi girma cikin sama da shekaru 17, yayin da kasar ke kara kusantar tarihin dala biliyan 53.25 na 2009.
’Yan bindiga sun sace mambobin NYSC 15 a Kogi ranar Laraba. Suna kan hanyar komawa gida daga sansanin Bayelsa lokacin da aka tsaida motar su aka yi awon gaba da su.
Rahoton SBM Intelligence ya bayyana cewa an sace mutum 7,825 tare da kashe 1,142, yayin da aka biya Naira biliyan 7.8 a matsayin kudin fansa cikin shekara guda.
Hukumar ICPC ta ba da shawarar hukunta wasu manyan jami'ai 13 a gwamnatin tarayya saboda gudummuwar da suka bada wajen kafa hukumar bogi a Najeriya.
A labarin nan za a ji yan kasuwar man fetur sun bayyana fargaba da matatar Dangote ta kara farashin litar man fetur duk da sauki a kasuwa duniya.
Sarkin Norway Harald V ya rasu yana da shekaru 89 a duniya bayan shekaru 35 yana mulki, inda ɗansa Haakon ya gaje shi a matsayin sabon sarkin ƙasar.
Gwamnan Kaduna Uba Sani ya ce Shugaba Bola Tinubu zai samu tsakanin kashi 70 zuwa 80 cikin 100 na kuri'un jihar Kaduna a zaben shugaban kasa na 2027.
Masu zafi
Samu kari