Latest
Ratko Mladic, tsohon janar na Bosniya da aka yankewa hukuncin daurin rai da rai kan kisan kare dangi da laifukan yaki, ya mutu yana da shekaru 84.
A labarin nan za a ji cewa jami'an tsaro a jihar Kebbi sun samu nasarar tarwatsa gungun tan ta'adda da ke shirin karban fansa, inda aka ceto wata baiwar Allah.
A labarin nan za a ji rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana matakin da za ta dauka dangane da duk wani dan siyasa da aka kama yana take doka kafin zaben 2027.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatinsa ba ta karɓi sabon bashi ba tun bayan hawansa mulki, duk da cewa tana biyan bashin da ta gada
Atiku Abubakar ya ce lissafin N600bn na rabon kudin da aka yi duka ƙarya ne, akwai sake a yawan iyalai da gwamnati ta ambata, yana ganin lissafin bai dace ba.
Dan majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin Kofa ya ce APC ba za ta bar wa jam’iyyun adawa kujera ko daya a Kano ba yayin babban zaben Najeriya na shekarar 2027.
Omoyele Sowore ya ce shi kadai zai iya dawo da tallafin man fetur, yayin da Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin Tinubu ta bayyana yadda aka kashe kudaden tallafin.
Amurka na shirin janye kusan sojojinta 200 daga Najeriya, yayin da ƙananan ƙungiyoyin horaswa da masu nazarin bayanan sirri za su ci gaba da aiki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa nan gaba kadan za a fara samun kudin sufuri a Najeriya bayan z=wani zama da ya yi gwamnonin APC a Abuja.
Masu zafi
Samu kari