Latest
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya ce gwamnonin jam'iyyar APC 31 sun amince su tabbatar da nasarar Tinubu a 2027, tare da rage tsadar rayuwa a Najeriya.
Yan bindiga sun tare motoci, sun bude masu euta inda suka kashe shugaban jam'iyyar APC na karamar hukumar Dekina a jihar Kogi ranar Alhamis da ta wuce.
Atiku Abubakar ya bayyana dalilin da ya sa yake son dawo da tallafin man fetur, yana tambayar inda kudaden da aka samu bayan cire tallafin suka tafi.
Jagoran NDC, Sanata Seriake Dickson ya gana da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso tare da yin kira ga mambobin NDC su hada kai domin samun nasara a zaben 2027.
Dakarun sojojin rundunar Operation HADIN KAI sun kashe ‘yan Boko Haram/ISWAP 21 tare da lalata sansaninsu a yankin tsaunin Kopre na Jihar Adamawa.
Rahoto ya nuna cewa ma'aikata biyu sun mutu, wasu hudu sun kamu da zazzabin cizon sauro a filin jirgin Frankfurt bayan zargin sauro ya shigo Jamus a jirgin sama.
’Yan sandan Kogi sun tabbatar da sace wasu ’yan bautar ƙasa da ke tafiya daga Bayelsa zuwa Abuja, inda aka ceto mutum 11, an bazama neman sauran.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ’yan Boko Haram da ISWAP 21 tare da lalata sansanin ’yan ta’addan a yankin Kopre Mountain, Adamawa.
Wani magidanci a Zamfara ya zargi babban jami’in Hisbah da tilasta rabuwar aurensa, sannan ya auri tsohuwar matarsa, yana neman gwamnati ta binciki lamarin.
Masu zafi
Samu kari