Latest
Shugaban jam'iyyar LP na Gombe, Usman Kalala, ya yi murabus ya koma PDP tare da Shehu Durbi da magoya bayansu, yana mai goyon bayan takarar Pantami.
EFCC ta taimaka wajen mika wasu ‘yan Najeriya biyu ga hukumomin Amurka domin fuskantar shari’a kan zargin cin zarafin yara ta intanet da karbar kudin fansa.
Ministan Harkokin Wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran Abbas Araghchi ya ce Iran ba za ta manta ko yafe harin makarantar Minab da ya kashe ɗalibai ba.
Reno Omokri ya yi gargadin cewa dawo da tallafin mai da bude iyakokin Najeriya baki daya na iya kara safarar man fetur da rashin tsaro idan aka aiwatar da su.
Atiku ya ce yana da shaidar Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Reno Omokri ya kalubalanci ikirarin tare da neman Dele Momodu ya tabbatar da wani hoto.
Shugaban hukumar kidaya ta kasa, NPC, Aminu Wushishi, ya rasu ranar Juma’a bayan gajeriyar rashin lafiya, yayin da abokansa da ‘yan siyasa suka shiga jimami.
Hukumar Red Cross ta bayyana cewa tana bin sawun fiye da 1,500 da suka bace a jihar Yobe, inda mutane 17,000 a Najeriya ke cikin tashin hankali da fargaba.
Ministan Kuɗi Taiwo Oyedele ya ce tattalin arzikin Najeriya ya daidaita, yayin da hauhawar farashi ta ragu, ajiyar kuɗin waje ya ƙaru, kuma Naira ta samu daraja.
Tsohon shugaban bankin Fidelity, Mustapha Chike Obi ya yi fatali da yunkurin Atiku Abubakar na dawo da tallafin mai idan ya ci zaben shugaban kasar 2027.
Masu zafi
Samu kari