Latest
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce matakan da gwamnatinsa ta ɗauka tun da ya karɓi mulki sun taka rawa wajen inganta tsaro fiye da yadɗa ya tarar a jihar.
A wannan labarin, za ku ji cewa Ministan harkokin waje, Ambasada Yusuf Tuggar ya ce gwamnan Bauchi, AbdulKadir Bala Mohammed ya so mari shi bayan ya zagi mahaifinsa.
Kamfanin Dangote ya bude wa matasan Najeriya kofar samun shiga shirin ba wadanda suka kammala karatu aikin ba su horo na musamman na na shekarar 2025.
Masu sharhi sun ce dabarun Bola Tinubu da Abdullahi Ganduje na jawo ƴan adawa zuwa APC sun haddasa mafi girman sauyin sheka a tarihin siyasar Najeriya.
Mai martaba sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari ya gayyaci manyan malamai an yi taron addu'a ga shugaban ƙasa Tinubu, gwamnan Kwara da Najeriya.
Gwamna Dauda Lawal ya ce ya tarar da asusun gwamnatin Zamfara ba kudi, sai wata N4m. Amma ya ce yanzu ya biya basussukan albashi, NECO, WAEC da na wuta.
Yayin da Kano ke neman masu zuba hannun jari domin inganta kasuwanci, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya kai ziyara sashin jirage na kamfanin Overland Airways.
Bayan Sarkin Hausawa a Enugu ya karbi muƙami a gwamnati, matasan Arewa a jihar sun soki basaraken, Yusuf Sambo II, bisa amincewa da mukamin hadimin gwamna.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soji, Janar Yakubu Gowon mao ritaya ya ce babu gurbin mulkin soji a Najeriya a yanzu, ya ba da shawara kan matsalar tsaro.
Masu zafi
Samu kari