Latest
Gwamnatin jihar Edo karkashin jagorancin Gwamna Monday Okpebholo ya rusa wani gida da wasu masu garkuwa suke amfani da shi a Benin City, ta kama miyagun.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya kafa tarihi a fannin hakar ma'adanai a Najeriya. Gwamnan ya kafa masana'antar sarrafa lithium ta farko a kasar nan.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da sake kama wanda ake zargi da hannu a kisan ɗan Majalisar Dokokin jihar Anambra, Justice Azuka bayan ya tsere a baya.
Tsohon minista a mulkin sufuri a Najeriya, Rotimi Amaechi ya bayyana alakarsa da Sule Lamido inda ya ce sun yi abota mai karfi lokacin da suka gwamnoni.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama masu laifi daban daban. An kama gundun wasu 'yan kungiyar asiri da suke hada bindigogi da satar kayan wutar lantarki a jihar.
A sabon littafinsa, Sule Lamido ya ci gyaran Janar Ibrahim Babangida. Za a ji kuma tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya roƙi Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Sojoji sun fara tserewa daga sansanoninsu a Borno bayan harin Boko Haram. Wata majiyar soji ta ce wani jami'in CJTF ne ya jagoranci 'yan ta'addar suka farmake su.
Gwamnatin tarayya za ta nuna wasu muhimman ayyukan da Bola Tinubu ya yi a birnin London. Ministan Abuja, Nyesom Wike na cikin jami'an da za su je taron.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Fansan Yamma, sun samu nasarar lalata sansanonin 'yan ta'adda a jihohin Sokoto da Zamfara bayan sun farmake su.
Masu zafi
Samu kari