Latest
Jam'iyyar adawa ta SDP ta bayyana cews tana da kwarin guiwar samun nasara kan shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da APC a zaɓen 2027, ya aika sako ga ƴan ƙasa.
Wasu daga cikin sanatocin da aka zaba a karkashin jam'iyyar adawa ta PDP sun sauya sheka zuwa APC. Sun ba da mabambantan ra'ayoyi kan dalilansu na ficeqa daga PDP.
An yi ta yada bidiyo dauke da matasa 89 da aka ce sun je Lagos daga Katsina domin yin aiki a matatar Aliko Dangote, yan sanda sun yi bincike da tabbatar da gaskiya.
A wannan labarinnnnn, za ku ji martanin rundunar sojin Najeriya a kan wani bidiyon kisan sojoji da ake yadawa da sunan harin da ya afku a Marte, jihar Borno.
Kasar Saudiyya ta samar da wata manhaja ta musamman domin masu karatun Al-Kur'ani mai girma. Sheikh Sudais ya ce mahajjata da sauran Musulmi za su amfana da ita.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da cewa ƴan bindiga sun farmaki shingen bincike a yankin mahaifar mai girma gwamnan jihar Anambara, Farfesa Charles Soludo.
Dakarun rundunar sojin Najeriya ta kwato shanu sama da 1,000 da aka sace a jihar Filato. Sojoji sun yi artabu da 'yan bindigar da suka sace shanun tare da kashe biyu
Kotun ECOWAS ta samu Najeriya da laifin keta hakkin Moses Abiodun da aka tsare shekaru 16 ba tare da shari'a ba, ta umarci a sake shi tare da biyan sa diyyar N20m.
Jam'iyyar SDP ta sanar da naɗa sababbin mataimakan shugaban jam'iyya na ƙasa yayin da batun kawancen ƴan adawa domin kayar da Tinubu ke ƙara kankama.
Masu zafi
Samu kari