Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai halarci bikin nada sabon Fafaroma a Roma ta Italiya. tinubu ya lissafa manyan Kiristocin da zai tafi da su daga Najeriya.
Ofishin babban lauyan jihar Jalisco, da ke Mexico, ya ce wani da ya shiga shagon gyaran gashinta ne ya harbe 'yar TikTok din har lahira, yayin da take nadar bidiyo
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa ya yaba da nasarorin da dakarun sojoji suka samu kan 'yan ta'addan Boko Haram. Ya ba su kyautar kudi.
EFCC ta gurfanar da ɗan China a Legas bisa zargin ta'addanci ta intanet. Kotu ta tura shi kurkuku. A Jos, an ɗaure wasu 'yan China 4 shekaru 5 kan hakar ma'adinai.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a jihar Plateau. Miyagun sun hallaka mutane takwas a harin da suka kai a cikin dare.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tanadi hukunci kan shari'o'in da ke neman tsige gwamnan Edo. PDP na kalubalantar nasarar APC, inda ta ce akwai kuskure a zaben.
Rahotanni sun tabbatar da cewa ƴan bindiga sun sace basarakena jihar Kogi da ke Arewa ta Tsakiya a Najeriya, ƴan sanda sun fara farautarsu domin ceto shi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya yi magana kan zaben 2027 da ake shirin kifar da Bola Tinubu inda ya ce har da jam'iyyar APC.
Rikici tsakanin manoma da makiyaya a Nangere, Yobe ya yi sanadin mutuwar mutum daya da jikkatar wasu da dama, an kwato dabbobi 31 yayin da bincike ke ci gaba.
Masu zafi
Samu kari