Latest
Google description: ADC ta ce ba ta buƙatar haɗin gwiwar jam’iyyun adawa don kayar da Tinubu a 2027, yayin da OK Movement ta ƙi haɗewa da wata ƙungiyar siyasa.
Jam'iyyar ADC ta ce shirin Tinubu na amfani da CNG domin rage farashin sufuri ya zo ne a makare, bayan Atiku ya mayar da tsadar rayuwa muhimmin batu.
Binciken hukumar ICPC ya fallasa yadda Adeniyi Adeyemi ya kirkiri hukumomin gwamnati, ya bude asusun bankuna a kansu ta hanyar amfani da takardun bogi da sojan gona.
DSS ta sake kama shugaban Miyetti Allah Bello Bodejo bayan EFCC ta sake shi bisa cika sharuddan beli, yayin da iyalinsa ke neman a yi masa adalci.
Jami’an tsaro sun shiga karamar hukumar Borgu a Niger domin ceto daruruwan mutanen da ‘yan ta’adda suka sace, yayin da ake zargin ana riƙe da su a dajin Kainji.
Atiku Abubakar ya kalubalanci gwamnatin Tinubu kan batun $16bn na wutar lantarki tare da neman bayani kan kudin da aka samu bayan cire tallafin mai.
Sarki Oyo Nyimba Kabamba Iguru IV na Uganda, wanda shi ne sarki mafi ƙarancin shekaru a duniya lokacin da aka naɗa shi, ya rigamu gidan gaskiya yana ɗan shekara 34.
Kamfanin Meta zai fara cajin masu amfani wasu nau'ikan tura sako na WhatsApp saboda wasu dalibai na kasuwanci da kamfanin ya saka a gaba a shekarar nan.
Fadar shugaban kasa ta ce ba ta fahimce wadanne iyakoki Atiku Abubakar ya yi alkawarin budewa idan ya ci zabe ba, ta ce tun 2024 iyakokin kasa suke a bude.
Masu zafi
Samu kari