Latest
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya nuna damuwa kan matsalar rashin tsaro. Zulum ya ayyana ranar Litinin don yin azumi a fadin jihar.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. Miyaguk sun yi awon gaba da mutane zuwa cikin daji tare da kashe wasu daban.
An nemi Shugaba Tinubu ya sallami ministan tsaro, Mohammed Badaru Abubakar; karamin ministan tsaro, Bello Matawalle; da ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu.
Yan bindiga sun kuma kai hari a jihar Kogi inda suka kashe matasa uku da ake zargin ‘yan sa-kai ne a Ofoloke bayan sace basarake a garin kwanaki kadan baya.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ikorodu a jihar Legas, Babajimi Benson, ya bayyana ba kananan hukumomi 'yancin cin gashin kai zai magance rashin tsaro.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga da suka sace shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Ose a Ondo, Nelson Adepoyigi sun hallaka shi da gangan.
An gudanar da gasar karatun 'Bible' a makarantun Lagos inda yaro Musulmi mai shekaru 9, Muritala Desmond, ya lashe gasar Littafi Mai Tsarki ta makarantu.
Ana fargabar jita-jitar mutuwa bayan cin wata shinkafa ya karya farashin kilo 50 zuwa N54,000 sakamakon rade-radin da ake yaɗawa da ya tayar da hankulan mutane.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da dakatar da hadiminsa saboda kalaman da ya yi dangane da batun sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso.
Masu zafi
Samu kari