Latest
Masana harkar lafiya sun yabawa ministan lafiya, Farfesa Ali Pate bisa kokarin da yake yi bayan an saka shi cikin jerin manyan mutane 100 a madi muhimmanci.
Wani dan sanda ya saki wuta a wurin bincike ababen hawa a jihar Benuwai, harsashi ya yi ajalin wata daliba da ke ajin karshe a jami'a ranar Juma'a.
Hukumar tace fina finai ta jihar Kano ta sanar da haramta bikin ranar Kauyawa a fadin jihar. Ta bayyana cewa za ta dauki mataki kan duk wanda ya karya dokar.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno ya fusata yadda wasu kwamishinoni da sauran hadimansa ke watse masa a filin taro inda ya ce wannan rashin da'a ne.
Gwamnatin jihar Sokoto ta bude masallacin Juma'a a mahaifar Sheikh Abubakar Mahmud Gumi da Shehu Shagari. Gwamna Ahmed Aliyu ya kaddamar da masallacin.
Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawa, Abba Moro ya ce ƴan siyasar da ke sauya sheka daga PDP zuwa APC suna yin haka ne domin neman yafiya ta siyasa.
Dakarun sojoji tare da hadin gwiwar mafarauta sun samu nasarar dakile harin 'yan ta'addan Boko Haram. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda a yayin artabun.
Kungiyar kwadago reshen jihar Legas ta gargadi Alhaji Aliko Dangote kan dauko ma'aikata daga Katsina zuwa Legas. Kungiyar ta ce za ta dauki mataki kan lamarin.
Hukumar Hisbah ta jihar Yobe tare da hadin guiwar hukumomin NDLEA da NSCDC sun rufe 'Maina Lodge' a birnin Damaturu, inda suka kama katon 209 na giya.
Masu zafi
Samu kari