Latest
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dr. Olubunmi Tunji-Ojo ya ce iyakokin Najeriya a bude suke, yana mai mayar da martani ga shirin Atiku na sake bude su.
Za a ji yadda aka jagoranci kwamitin yakin zaben shugaban kasa daga Iyorchia Ayu a 1999, Simon Lalong, Ahmadu Ali, Adamu Ciroma, Olabode George zuwa Rotimi Amaechi.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa garuruwa 915 na fuskantar hadarin ambaliya a jihohi 19 da Abuja tsakanin 27 ga watan Agusta zuwa 9 ga Satumban 2026.
Wani matashin dan siyasa ya bayyana zaɓen Atiku Abubakar a 2027 a matsayin jihadi, yana mai cewa zai iya ceto Najeriya daga matsalolin tattalin arziki da tsaro.
Tinubu ya shigar da ƙara a kotun Amurka domin hana sakin bayanan FBI da sauran hukumomi kan zarge-zargen safarar miyagun ƙwayoyi da suka shafe shi.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya samu lambar yabo daga gwamnatin Najeriya saboda kokarinsa wajen tallafa wa mata su dogara da kansu.
Ambaliyar ruwa a Nepal da China ta kashe mutane 633, yayin da kusan 3,000 suka ɓace, ciki har da ma’aikata, da masu yawon buɗe ido zuwa kasashen.
Bashir el-Rufai ya caccaki ɗan’uwansa Bello kan sauya sheka zuwa ADC, yana zarginsa da fifita muradun kansa da kuma tambayar biyayyarsa ga iyali.
Fadar Shugaban Ƙasa ta caccaki Atiku Abubakar kan ikirarinsa cewa Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Atiku ya ce yana da hujjar gabatarwa a kotu.
Masu zafi
Samu kari