Latest
Dan takarar APC a zaben gwamnan Osun, Bola Oyebamiji ya amince da nasarar Ademola Adeleke, ya yi Allah-wadai da tashin hankalin zaben da aka samu.
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta umarci lauyanta ya nemi dage sauraron karar cybercrime da ake yi wa Omoyele Sowore har bayan zaben shugaban kasa na 2027.
Shugaban Iran Mojtaba Khamenei ya bukaci kasashen Musulmi, musamman na Gulf, su hada kai domin fuskantar abin da ya kira “ainihin makiyi” tare da kare juna.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa an yi yunkurin kutse cikin shafinta na X , inda aka fara wallafa sakonnin memecoin ba tare da izini ba. Ta gargadi jama'a.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta fitar da jerin ’yan takarar gwamnan Nasarawa, amma sunan tsohon IGP Mohammed Abubakar Adamu bai bayyana ba.
Dakarun sojojin Najeriya sun dakile harin ‘yan ta’adda a Kukawa, Borno, inda aka kashe mayaka 26 tare da jikkata sojoji huɗu yayin artabu da maharan.
Hukumar DSS ta ƙara tsaro ga Atiku Abubakar, Peter Obi, Rotimi Amaechi da Rabiu Kwankwaso gabanin zaɓen 2027, yayin da INEC ta wallafa jerin ’yan takarar jihohi.
Bola Tinubu ya gabatar da dalilai hudu na hana sakin bayanan FBI da DEA da suka shafe shi, yayin da ADC da NDC ke neman a bayyana gaskiyar tarihin shugaban.
Tsohon shugaban kungiyoyin AFAN da PAN, Architect Kabir Ibrahim Faskari, ya rasu a Turkiyya bayan fama da matsaloli da suka biyo bayan tiyatar prostate.
Masu zafi
Samu kari