Latest
Amurka ta gargadi ’yan ƙasarta da su fice daga Iran nan take saboda ƙara barazanar tsaro, yayin da ake fargabar rufe sararin samaniya da soke jiragen sama.
Ladanin masallacin Harami da ke birnin Makka, Sheikh Ibrahim Al-Madani, ya rasu yana da kimanin shekaru 48, bayan shekaru yana kiran sallah a Harami.
An kama wani ma’aikacin POS a Katsina bisa zargin taimaka wa jagoran ’yan bindiga wajen sarrafa miliyoyin Naira da ake zargin ana amfani da su wajen sayen makamai.
Rigima mai tsanani ta barke tsakanin tafiyar 'OK Movement' da NDC kan tsarin tafiyar da yakin zabe, ya haddasa rabuwar kai a kawancen Peter Obi da Rbiu Kwankwaso.
Jihohi na ɗaukar matakai daban-daban kan shirin CNG yayin da Gwamnatin Tarayya ke shirin rage kuɗin sufuri daga 1 ga Oktoba, amma ƙarancin tashoshi na kawo cikas.
Sanata Abdul’aziz Yari ya gargadi ’yan Arewa kan dagewa da neman shugabancin Najeriya, yana cewa raba mulki tsakanin yankuna na taimakawa haɗin kan ƙasa.
EFCC ta kafa tawaga ta musamman domin gudanar da bincike kan 'yan siyasa ciki har da Atiku Abubakar da Abubakar Malami dangane da yarjejeniyar lantarkin Mambilla
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da rasuwar tsohon gwamna, Alhaji Ibrahim Idris a cikin wata sanarwa da Kwamishinan Yada Labarai da Sadarwa, Kingsley Fanwo, ya fitar
Tsohon Gwamnan Jihar Kogi,Alhaji Ibrahim Idris, ya rasu yana da shekaru 77 a birnin Landan na Birtaniya, bayan ya shafe shekaru tara yana mulkin jihar.
Masu zafi
Samu kari